Mele Kyari

Mele Kyari
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 8 ga Janairu, 1965 (59 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Kanuri
Karatu
Makaranta Jami'ar Maiduguri
Harsuna Turanci
Kanuri
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a soja da geologist (en) Fassara

Mele Kolo Kyari (an haife shi ranar 8 ga watan Janairu, 1965) masanin ilimin kasa ne ,kuma dan kasuwar mai nena danyen da kuma Manajan Darakta na 19 (GMD) na Kamfanin Mai na Kasa wato Nigerian National Petroleum Corporation (NNPC). Kafin wannan nadin, Kyari ya kasance Manajan Janar na Rukunin Man Fetur na Kamfanin Mai na NNPC da kuma wakilin Nijeriya na Kungiyar Kasashe Masu Fitar da Man Fetur wato Organization of Petroleum Exporting Countries(OPEC) tun daga shekarar 2018.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search